iqna

IQNA

lailatul Kadari
IQNA - Addu'o'i na musamman da karatun surorin "Inna Anzalnah fi Lailah al-Qadr" da Ankabut da Rum suna daga cikin mafi falalar ayyuka na musamman a daren 23 ga watan Ramadan.
Lambar Labari: 3490910    Ranar Watsawa : 2024/04/02

IQNA - Haramin Imam Ali (AS) da ke Najaf Ashraf ya shaida halartar miliyoyin masu ziyara daga ko'ina cikin kasar Iraki da kuma kasashe daban-daban a daren shahadarsa.
Lambar Labari: 3490904    Ranar Watsawa : 2024/04/01

IQNA - An gudanar da tarukan raya daren lailatul kadari na farko a kasashen Afirka hudu da suka hada da Benin, Chadi, Kenya, da Laberiya, karkashin kulawar bangaren ilimi da al'adu na haramin Abbasi.
Lambar Labari: 3490899    Ranar Watsawa : 2024/03/31

IQNA- Dubun dubatar mutane ne suka gudanar da taron ibada a hubbaren Imam Ridha (AS) a daren ranar 29 ga Maris, 2024, domin raya daren lailatul kadari daren 19 ga watan Ramadan.
Lambar Labari: 3490898    Ranar Watsawa : 2024/03/30

IQNA - An gudanar da tarukan raya daren 19 ga watan Ramadan tare da halartar maziyarta da makoki a hubbaren  Imam Ali (AS) da ke Najaf Ashraf.
Lambar Labari: 3490894    Ranar Watsawa : 2024/03/30

IQNA - Kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ta sanar a cikin wata sanarwa cewa, Sayyid Hasan Nasrallah, babban sakataren kungiyar Hizbullah, zai gabatar da jawabi a daren Juma'a a lokacin raya daren farko na lailatul kadari.
Lambar Labari: 3490885    Ranar Watsawa : 2024/03/28

IQNA - An yi amfani da kalmar Ramadan sau daya a cikin Alkur’ani, wato a aya ta 185 a cikin Suratul Baqarah, kuma Allah ya siffanta ta a matsayin daya daga cikin ayoyin Alkur’ani.
Lambar Labari: 3490801    Ranar Watsawa : 2024/03/13

An gudanar da taron daren lailatuk kadari  (dare na 23 ga watan Ramadan) tare da karatun adduar Joshan Kabir tare da halartar dimbin maziyarta a hubbaren Imam Hussain (a.s) da kuma tsakanin wuraren ibada guda biyu.
Lambar Labari: 3488976    Ranar Watsawa : 2023/04/14

Ayoyin kur’ani sun yi ishara da daren lailatul kadari karara, kuma kula da wadannan ayoyi zai fayyace mana muhimmancin daren lailatul kadari.
Lambar Labari: 3488956    Ranar Watsawa : 2023/04/11